fbpx
Friday, September 12, 2025
23.1 C
Abuja

Tirkashi: Yan Fashi da Barayi sun tafi da Kayan Miliyoyi da Kuma Wayoyi 76.

  • An gurfanar da Kazeem Bamidele a gaban wani alkali inda ake tuhumarsu akan satar wayoyin hannu da sukayi a yankin Ajegule da shi da abokan satar shi da suka gudu.
  • Har wayau kuma ana zargin wannan mutumi mai shekaru 50 a duniya da siyan wata waya kirar iPhone 12 pro max akan kudi N520,000 inda shi kuma ya musa wannan zargin.
  • An kuma shigar da karar wani mutum mai suna Wasi’u Adele a wata kotun majistare dake yankin Ogba a Jihar Legas inda ake tuhumarsa akan ya saci kaya yana kuma yawo da jabun kudi tare dashi.

Karanta: Wani Alkali yayi Alkawarin zai Biyawa Saurayi Sadakin Naira 100,000

Jaridar punch ta ranar Laraba 24 ga watan Agusta 2022 ta rawaito cewa ana tuhumar Kazeem Bamidele da laifin satar wayoyin hannu.

Ana zargin wasu mutane da ba a samu nasarar kamawa ba tare da wani mutum Bamidele da aikata laifukan da suka Kai guda biyar, ciki akwai daukar kayan da ba mallakinsu ba.

A wata karamar kotu ta majistare, rahoto ya bayyana yadda lauyoyi suka bada sanarwar rashin samun sauran abokan aikin Bamidele.

Siyan Wayar Sata Kirar iPhone 12 Pro Max

Kazeem Bamidele da aka fi sani da suna Elewura da shi da wasu mutane da ba a gani ba sun sayi waya a hannun wani mutum mai suna Ojaburo Michael mai kirar iPhone 12 Pro max Akan kudi N520,000

Harkallar ta faru ne a yankin Ajeromi a cikin dare misalin karfe 10:30, tara ga watan Yuli 2022 cikin Jihar Legas

Sauran Laifukan da ake Tuhumar Kazeem Bamidele da su.

Zargin da ake mishi Akan daukar wayoyin hannu da suka Kai guda 76 na mutane dashi da sauran abokan aikin shi da ba a kama ba.

Har wayau kuma ana zargin shi da siyan wayar iPhone 12 pro max Akan N520,000

An bada belin wanda ake zargin akan N500,000 sakamakon musa zargin da yayi kuma an sauya lokacin da za a ci gaba da gudanar da shari’ar.

A wannan lokacin ne kuma shari’a ta barke da wani mutum Wasi’u Adele mai shekaru 42 wanda ke amfani da kudin bogi da ya sa ci kayan N4.8m anan kotun majistare da ke Garin Ogba.

Hot this week

Sri Lanka’s newly elected President Dissanayake vows to purify public administration.

Sri Lanka's new President Anura Kumara Sri Lanka has welcomed...

Labour and the Federal Government sign MoU on minimum wage adjustments.

The federal government's newly formed committee on consequential salary...

The Independent National Electoral Commission (INEC) will commence the collation of Edo election results in a few hours.

Edo Election The Independent National Electoral Commission (INEC) has officially...

JIBWIS DONATED 1 RICE TRAILER TO BORNO WATER FLOOD VICTIMS

JIBWIS NIGERIA The IZALA association has recently undertaken a remarkable...

BREAKING: I know there’s hardship, says Tinubu

At a meeting with the Forum of Former Presiding...

Topics

Labour and the Federal Government sign MoU on minimum wage adjustments.

The federal government's newly formed committee on consequential salary...

The Independent National Electoral Commission (INEC) will commence the collation of Edo election results in a few hours.

Edo Election The Independent National Electoral Commission (INEC) has officially...

JIBWIS DONATED 1 RICE TRAILER TO BORNO WATER FLOOD VICTIMS

JIBWIS NIGERIA The IZALA association has recently undertaken a remarkable...

BREAKING: I know there’s hardship, says Tinubu

At a meeting with the Forum of Former Presiding...

Ogun Instructs Employees on Productivity.

Ogun Instructs Employees on Productivity. The Ogun State Commissioner for...

Oyebanji Wishes Tinubu’s Wife a happy 64th Birthday.

Oyebanji Wishes Tinubu's Wife a happy 64th Birthday. Ekiti State...

Rewane Predicts Nigeria’s Economy Will Reach $400 Billion by 2026.

Bismarck Rewane, the Managing Director and Chief Executive Officer...
spot_img

Related Articles

Popular Categories

spot_imgspot_img