[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABANKASA💞
2
By Reefat yahya
Bayan sallar magariba iyalan suna zaune suna shan fruits yayan shuairat ne ya fara magana” baba dama a wajen aikinmu ne an bani gida,shine nace tunda baby tayi graduating y not mu koma Abj tare da Ku gaba daya” yayi kyau Allah ya kara budi ya muku albarka ” ..yeee xan koma Abj da xama , hapie me” shuairat ta fada da karfi tana murna.” Ohh yar nan yaushe zaki girma ne? Mama tana kallon diyar tata ” ke de kin Faye takura wllhi, kin sa mata ido sosai ba dama ta sake Sam a gidan nan” hmm malam kai de baka son jin laifinta Ku kuka shagwaba ta ai” shuairat ta wani tura baki ta tashi daga inda take ta koma kusa da babanta..” Dama nasan mama tafi son yaya kullum tana hantara ta ” murmushi sukayi yayan nata ya jawota kusa dashi yace” yi hkri baby mama na sonki, duk sunfi sonki ma a kaina kuma kinga nima ina sonki koh” kai ta gyada masa tana jin dadi.” Dama ina son maka xancen aure, ka girma babana u r 35 now ya kamata ka ajiye family ” hakane baba insha Allah xanyi kokari Ku tayani da adua ” ba komi Allah ya sanya alheri ya baka mace tagari” ameen ” se kuma Ku fara shiri ina so ko jibine mutafi sabida 3days aka bani ” Allah ya kaimu ” haka Suka cigaba da hira ckn walwala da son junansu.
Safe journey Alh bello maiha n co
[2/21, 2:29 PM] Reefat: 💞NI DA SHUGABANKASA💞
3
By Reefat yahya
Bayan sati daya shuairat ta saba da colleagues nata musamman Mahmud tafi shakuwa dashi.suna xaune a gaban computer suna editing na wani story da aka tura musu , Mr Muawiya ne ya shigo yace ” Aishat Bello n Mahmud Adam com 2my office now” yana gama fadin haka ya juya ya koma ofis nasa. Shuairat ta juya Suka hada ido da Mahmud ya sakar mata murmushi yace” c’mon let’s go ba wani Abu bane aiki ne zaa tura mu” haka Suka jera xuwa ofishin manager.
” Mahmud ina son kuje ofishin shugaban kasa Ku masa interview saboda mun samu sakonnin jamaa da dama suna mai son jin tarihin rayuwarsa”
” but sir ya xaayi mu ga shugabankasa? Shuairat ta tambaya ckn tsananin mamaki
” daz ur assignment Aishat! Ku xaku nemi hanyar da zaku bi ku gana dashi”