1⃣ Maza da mata na hango anata shirye2 ko ina na wulga sea inga ana murnah da annuri, farinciki cike da fuskokinsu, musamman ma mai martabah Sarkin wannan masarautah mai dimbin tarihi da tarin albarka, cikin garin kano,Sarki Ahmd Amin mai matarba sarki na 5 a wannan masarautah, ya kasance matanshi 4, uwar gidah itaceh mai sunah Habibah, sea Aminah itaceh ta 2 sea ta 3 mai sunah Hajaru, sea ta hudu wadda take itaceh amarya kuma karamarsu mai sunah juwaira, mai martabah sarki Ahmd ya kasance mutum mai gsky,da son talakawanshi…
Gimbiya Hajar itaceh dayah Allah y bawah da namiji a gidan mai sunah Mujeeb, sauran “ya “yan mai martaba kuwah duk matane. Hkan y sanyawah mai matarbah son magajinshi fiye da komai a duniyah, baya son nisah dashi, kuma hakan y qara kaunah mai tsanani tsakaninshi da itah, wannan kenan.
Mai martabah nagani zaune tare da fadawanshi, Kallo dayah zakayi masah kagane yana cikin farinciki, tabbas wannan baya rasah nasaba da dawowar yarima Mujeeb..
Wani na hango wanda ake kirah da sarkin fadah, yanayiwah mai martabah magana kasa2 a kunneyh, Mai martabah yaceh “To mazah a tashi a taho da Mujeeb dan ynxn hka jirginsu ya iso, Babu jirah mutanen fadar mazah da matah suka rankayah zuwa airport, Nima dea kausar ba’a barni a baya bah na saka hijab Dinah da takalminah muka kama hanya cikin tawagar ayarin gidan sarki, muka nupieyh airport.
[11/12, 5:28 PM] Kausar Luv💞: 2⃣ Muna isah, aka dakatah, kasancewar jirgi na sauka, jirgin na gama sauka, aka bude kopah mutane suka fara sakkowah, sai da aka jima tukunnah na hango wasu fararen idanuwah, masu kyau masu girmah, sea girar idanunshi wadda take baqa Zara_zara ,gashin kanshi kuwah bakieyh ne wuliq sea shiekieyh yakeyi, hancinshi dogone, bakinshi madaidaciyh ne,gashi pink, yanada fadin kirji da tsaye gashi fari kaman balarabe, kai Masha’allah gsky ya hadu, sanye yake a cikin English wears, rigah jah wando black, takalminshi Thom’s jajayeyh, yana taku guda2,ana ganinshi aka fara busar gidan Sarautah,da ganin hka naceh wannan shine yarima Mujeeb…
Busah aka cigaba dayi har ya sakko daga jirgin cikin Murmushi da kasaitah y iso,fadawa suka Farah “Allah y taimaki yarima dan sarki jikan sarki, Allah y teamaki yarima watarana SARKI NE!” hka suka dingah cewah inda na qara gyara tsayuwatah domin ingah Mea zea faru.
Motah aka bude mushi y shigaha a gidan baya,Muma muka komah tamu mortar aka lulah sea gidan mai martabah, muna isa gate na farko sauran fadawan dake gidan suka dau busah, hakan ya tabbatarwa da jama’ar gidan lallai yarima Mujeeb y dawo, a hka har muka isah dea2 kopar fadar mai martaba, muna isah aka budewa yarima Mujeeb motah y fitoh.
Waye Mujeeb?
[11/13, 5:50 AM] Kausar Luv💞: 3⃣ Mujeeb Ahmd Amin, Magaji dayah, daya rage a wannan masarautah,yarima kenan mai jiran gado,sunan mahaipiyarsa hajaru itaceh ta 3 a wannan masarautah, Mujeeb y kasance mutum ne mai tsananin nuna karfin mulki da iko da nuna isah wurin nuna qasaitah kuwah badaga baya bah. Mujeeb yana da ilimin Arabic sosai dan kuwah y haddace Qur’ani,a bangaren boko kuwah y hada masters dinshi a Business administration, Mujeeb baya shaye2 sea dea akuy Neman matah, bashidah yawan pitah,baida frnds dayawah in ba “yan “yan mulki bah sea kuma na Sarautah,kwata2 baya Hulda da talaka,huldarsah da talaka mai zea bashi amma Sam baya shan innuwah daya da talaka. Wannan kenan. Shekarunsah bazasu Wuce 30_32 bah.
*
